Femi Kayode wanda tsohon minista ne ƙarƙashin gwamnatin Olushegun Obasanjo, ya kuma ce yana maraba da wannan gayyata.
Kayode yayi wannan batu ne a shafin sada zumuntar sa na twitter inda yace ''wasu sojoji sunyi zama da ɗantakarar shugabancin ƙasa na jam'iyyar PDP Alh. Atiku Abubakar saboda haka yayi wannan zargi na juyin mulki.