Fitaccen Marubucin Nan Na Duniya Wanda Ya Shahara A Nahiyar Africa Dama Duniya Baki Daya professor Wole Soyinka Ya Bayyana Kwankwaso A Matsayin Jogaran Da Yafi Kaunar Talakawa A Duk Fadin Arewa
Soyinka Ya Bayyana Cewa -Duk Fadin Arewa Babu Mutumin Dake Son Ganin 'Ya'yan Talakawa Sunyi Karatu Kamar Eng. Rabi'u Musa Kwankwaso- Cewar wole soyinka
Sannan Ya Bayyana Kwankwaso A Matsayin Mutum Mai Mutukar Kishin Yankinsa Na Arewa Wanda Ya Kamata Ace Mutanen Arewa Sun Bawa Goyon Baya Fiye Da Sauran Yan Siyasa
Shin Kun Amince Da Wannan Magana Ta Professor Wole Soyinka Kuwa???
Daga shafin Raihana