Wata mata mai suna Maryam Mamman Alhaji, kenan da hukumar yaƙi masu yiwa tattalin arzikin ƙasa zagon ƙasa EFCC ta cafke a yankin Badarawa dake jihar Kaduna dauke da katin zaɓe guda 18.
Hakazalika an kama wani mutum yana yunkurin siyan kuri'ar masu zaɓe a yankin Gidan Zakka dake ƙaramar hukumar Dala a jihar Kano, da wani shima a Abuja.
📷 EFCC