Shine wanda ya fara cewa zai kawo ƙarshen siyasar ubangida a lagos. Saboda haka don yace zai bar jam'iyyar tasu ta shara babu wani abun mamaki ko makamancin haka, idan ya gama tunani ya dawo jam'iyyar mu tun kafin lokaci ya ƙure masa.
Amma fa shi dama lumbu-lumbu ne mage mai kwanciyar É—aukar rai.