Mukarraban suna zargin Emefiele da yimai shige da kudundune a cewar sa saboda ya kada shi a matakin firamare saboda haka duk wani mataki da zai ɗauka a iya ƙarfin da yake dashi a matakin kasa zai yi don kuntata masa.
Emefiele yayi takara dani na kada shi yana bakin ciki da haka~ TINIBU.
February 02, 2023
0
Kuna sane da cewa Bola Ahmad Tinibu yayi takarar shugabancin kasa a matakin firamare da gwamnan babban bankin ƙasa Emefiele.
Tags