Ganduje ya rabawa al'ummar Kano kayan abinci ~ Shafin Raihana
Author -
Jamilu Lawan Yakasai
February 22, 2023
0
CBN COVID-23:
Yadda gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya kaddamar da rabon tallafin kayan abinci a Kano, domin ragewa al'umma radadin da suke ciki sakamakon sauya fasalin kudi na Naira