Yadda zama ya gudana tsakanin Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR da shugabannin bankuna dana babban bankin kasa da shugabannin tsaro domin a nemo hanyar da za'a saukakawa al'umma akan halin da ake ciki wanda chanjin kudi ya jawo
Zaman wanda aka gudanar a dakin taro na Africa House ya samu halartar Mai martaba Sarkin Rano Alhaji Kabiru Muhammad Inuwa dana Karaye Alhaji Dr Ibrahim Abubakar II da dai satsuma sarakunan masu rike da mukamai daban-daban na jahar kano