Malami SAN tace ta aminta da kara wa'adin da kotun koli tayi na dage dena Katharine tsaffin kudi zuwa ranar 15 ga watan fabrerun shekarar da muke ciki
Kwanaki biyar nan gaba domin cigaba da gudanar da zaman kotun da wasu gwamnoni uku na wasu jahohi dasuka shigar
Sai dai malami yace zasubi wannan dokarne kawai domin kada subulawa kotun kolin kasa a ido
Inda yayi fatan kotun a zamanta nagaba data soke wannan doka datayi domin barin babban bankin kasa na CBN yacigaba da gudanar da ayyukanshi cikin tsari