Aisha Buhari ta bayyana hakan ne a kan shafin ta na sada zumunta inda ta ɗora wata shira da El-Rufai yayi a gidan TV na TVC inda yake cewa Gwamnatin Buhari na shiryawa takarar Tinibu maƙarƙashiya suna son su ƙuntatawa mutane don ganin an kada su a zaɓen 2023.
Gwamnatin Buhari tana shiryawa TINIBU maƙarƙashiya. ~ Aisha Buhari
February 02, 2023
0
Gwamnatin Buhari na shiryawa takarar Tinibu maƙarƙashiya a zaɓen shugabancin ƙasa na zaben 2023 ~ Aisha Buhari
Tags