Gwamnonin ku ba son ku suke ba, mun ce su baiwa LGA's kuɗin su sun ƙiya ~ Buhari.
February 19, 2023
0
Mun daɗe da basu umarnin su baiwa ƙananun hukumomi kuɗaɗen su sunƙi, mun basu kuɗi da lokacin Korona sunƙi bayarwa kowa ya riƙe kuɗi yaƙi baiwa kowa, mun shiga yanayin yajin aiki tsakanin mu da malaman jami'a basu taimaka mana da komai ba, mun shiga tsarin empowerment na baiwa al'ummar ƙasa abinci da kuɗi sunƙi baiwa al'umma sun ɓoye kuɗaɗen su. Yanzu sun fito suna yaƙar mu ba don yanayin da muka shiga na tsadar mai ba sai don mun canza kuɗin da suka ɓoye suke jiran ranar xabe su fitar dashi su rabar kamar yadda suka saba.
Tags