Hukumar Jin dadin alhazai ta Jihar Kano na sanar da Maniyyata aikin hajjin wannan Shekara ta 2023 da suyi kokarin Kara kudadensu ya kai Naira Miliyan biyu da dubu dari biyar (#2,5m) ,kafin hukumar aikin hajji ta kasa ta Ayyana kudin aikin hajjin wannan Shekara
SANARWA DAGA
Hadiza Abbas Sanusi
Matemakiyar Daraktan Ilmantarwa da wayar da Kai Kuma Kakakin hukumar.