Home Labaran Kasa. Hukumar zaɓe ta kasa reshen Kano ta karɓi nau'urar tantance masu zaɓe ta Bvas guda 11,420, Hukumar zaɓe ta kasa reshen Kano ta karɓi nau'urar tantance masu zaɓe ta Bvas guda 11,420, Author - Jamilu Lawan Yakasai February 22, 2023 0 Hukumar zaɓe ta kasa reshen Kano ta karɓi nau'urar tantance masu zaɓe ta Bvas guda 11,420, fiye da abunda Kano ke bukata na akwatuna 11,222.Kawo yanzu, akwai rarar na'urar Bvas 198 dake Jiran ko ta kwana, Ko da za a samu matsala. Tags Labaran Kasa. Facebook Twitter Whatsapp Newer Older