''wannan shine karo na ƙarshe ds zan fito takarar shugabancin ƙasa a najeriya kamar yadda na saba duk tenure ina tabbata muku da cewa a wannan lokacin ne duk wani ko wata masoyin ganin mun gyara ƙasa ya kamata ya zaɓe mu domin mu fitar da najeriya daga cikin kangin wahalar da aka jefa ta a ciki
Zaɓe dai yazo kuma lokaci ba ƙure ba ga masu ganin canji da gyara a ƙasar mu ta najeriya''.