Masu cewa Jibril ne daga Sudan ba buharin da suka sani bane yanzu dai kun gane cewa shine ko, kuma ba wanda kuke zargin turawan yamma sun xanza muku bane ba ko. Kamar yadda ya canza kuɗi wancan karan kuma ya saka wasu a wahala da kuma taurin kansa da girman kansa yanzu ma gashi yana ta fama da wannan halayyar tashi.
Ina masu cewa ba Buharin da suka sani bane? daya canza kuɗi yanzu kun gane shi ɗin ne ko? ~ Buba Galadima
February 16, 2023
0
Ina masu cewa ba Buharin da suka sani bane? daya canza kuɗi yanzu kun gane shi ɗin ne ko? ~ Buba Galadima.
Tags