Hukumar daibta bayyana hakan ne kasancewar sunan Mal. Ibrahim Shekarau shine sunan da aka kai mata kuma kaar yadda hukumar take iƙirari shine lokacin da aka kai mata sunan Sen. Rufa'i Hanga sun rigada sun rufe karɓa a ka'ida sai dai idan mutum mutuwa yayi saboda haka taƙi karɓa amma a wajen kotu Hanga shine wanda yake takara.
Yanzu Hanga ya fita daga tsarin INEC ya koma hannun kotu wanda dama shine wada ta baiwa.