Bayan daukar wasu lokuta da Matashi yahau antinenar gidan talabijin din ARTV saboda banki sun kwashe mashi kudi har Naira dubu 500,000.
Akarshe dai ansami nasarar sakko da shi.
Matashin dai yayi ikirarin zai fado idan ba a bashi miliyan daya ba, kuma duk wanda ya yi yunkurin sakko da shi zai rungume Shi su fado tare.