Babu wanda ya kamata ya canza canji a cikin canji daya wuce talakan daya shiga wahala na tsahon shekaru wanda suka zama tarihi a rayuwar sa wanda baza su taba canzuwa ba, sabida haka a daina faɗawa kowa abunda ya kamata ya zaba a bar kowa ya zaɓi zaɓinsa.
jiki magayi, ku bar kowa ya zaɓi abunda yake so ~ Sunusi Lamido.
February 14, 2023
0
Malamai ku dena wahakar da kanku wajen faɗawa al'umma zaɓar wanda ya kamata a wannan kakar zabe mai zuwa ta bana, domin babu wanda ya ida xaɓe bai san halin da ake ciki ba kuma bai san wanda ya saka shi a halin wahala da yake ciki shi da danginsa ba.
Tags