Kar ku yaudari kanku, ku kai kuɗaɗen ku bankuna gobe 10 ga wata ~ Malami
Author -
Bashir A Bashir
February 10, 2023
0
Shugaba Muhammadu Buhari bai da niyyar kara wa'adin kudi kamar yadda wasu ƴan ƙasa ke tunanin zai ƙara.
Ministan shari'a Abubakar Malami ya unarci kotun data bada umarnin a dakatar da ƙin karɓar tsaffin kuɗi da cwqa lallai su kori wannan ƙarar da gwamnoni suka shigar gaban ta domin basu da hurumin dakatarwar.
A gobe 10 ga fabrairu shugaba zai gabatar da jawabi a kan wannan tirka-tirka dake faruwa.