Bayan cigaba da sauraron shari'ar kotun taƙi amincewa da roƙon lauyan Murja na bada belin ta izuwa ranar da za'a cigaba da jin shari'ar amma alƙali ya cije ya hana belin kuma ya ƙara tisa ƙeyar ta izuwa gidan gyaran hali kafin ranar da za'a cigaba da shari'ar ta.
kotu ta ƙara ingiza ƙeyar Murja Kunya gidan gyaran hali.
February 16, 2023
0
Kotu ta kuma ingiza kyeyar Murja Kunya gidan gyaran hali izuwa ranara 23 ga wannan wata domin cigaba da sauraron shari'ar ta.
Tags