Kadan daga cikin manufofun Dan takarar shugaban kasa A jam'iyyar NNPP Engr Dr Rabi u Musa kwankwaso Akan tsaro ,
Inda yabayyanawa Manema labarai
Zan rufe Hedkwatocin shugabannin tsaron ƙasar nan kaf, Tun daga Kan NPF, Land Army, AIR Force, Navy, NCS, NIS, DSS, NIA da suke à Abuja, domin shan AC, da aikin biro da takarda ya ƙare.
Zan mayar da hedkwatocinsu, wucin gadi a dukan jihohin da Tsaro ya fi ƙamari, Katsina, Zamfara, Kaduna, Sokoto, Maiduguri da Niger.
Za a raba su, kashi kashi, Rukunin rukuni, su bi lungu da saƙo, kwazzabai, da ƙoramu, duwatsu da tsaunika, sarƙaƙiyya da duhuwa, itace da ciyawu, na duk wasu dazuka da ake zargin maboyar Ƴan taddace. Su fita neman su, ruwa jallo, su ka she kowa.
NIA da DSS su Nemi bayanan sirri, ta amfani da security drones, divices antennas, motion didactors.
Su kuma Sojoji da haÉ—in guiwar Jami'an Tsaro, suna amfani da bayanan suna RUTHLESS OPERATIONS akan su.
Babu wanda zai dawo Abuja ofis, aikin biro da takarda har sai an ƙarar da duk wasu Ƙungiyoyi na ta'addanci a yankin Arewa da Nijeriya.
Jami'an da ba sa iya yaƙi, saboda nauyin jiki, ko ƙiba, zan masu ritiya, domin buɗewa sabon jini hanyar samun aiki. Idan kuma suna da ƙwarewa ta wani bangaren za a tafi da su.
Duk wasu sojoji da Jami'an tsaro da ke Barracks, da waɗanda aka tura wasu Ƙasashe aikin Kwantar da tarzoma, zan bayar da umarni a dawo da su gida.
Zan bayar da umarni, Duk wasu Ƴan ta'adda da aka kama, a jera su, a harɓe nan take, sannan à yi Video à saka