MANUFOFIN MU IDAN ALLAH YABAMU NASARA.
*Xamuyi duk mai yiwuwa gurin ganin munshiga office ɗin daya shafi hakkin mutanen Kano Central domin nemowa matasa aiki.
*Zamu maida hankali gurin bawa mata da matasa jari a lungu da saƙo domin ganin sun dogara dakansu.
*Zamu Inganta Harkokin Ilimi ga mata da maza Insha Allah.
*Zamu kai motion domin ganin an gyara titinan da suke da matsala a Kano Central.
*Zamu kula da hakkin yan jam'iyya domin ganin duk Abinda yadace munyiwa kowa Adalci.
*Zamu dauki nauyin wasu matasan mu wanda suke da baiwar basira dan ganin Mun tsaya musu Akan harkokin karatun su.