Tun farko ban yarda da Buhari a kano ba Kwankwaso ne ya kawo mana shi muma yasa mu dole muka yarda dashi kuma muka bashi gudunmawar da bai taɓa samu ba kuma yaci zaɓe domin bai taɓa samun ƙuri'ar da muka bashi ba a tarihin rayuwar kamfen ɗin sa.
Yanzu gashi nan yabi duk ya dami mutane a gari baya ganin kan kowa da gashi.