Da yawan ƴan najeriya suna korafi a kan rashin sabon kudi da ake fama dashi a ƙasar nan kuma yana faruwa ne kasancewar zabe yaƙarato kuma shugaba Buhari yana son ayi zaɓe na shuwagabanni nagari domin a samu kyakykyawan shugabanni wanda suke a shirye domin yiwa al'umma ayyuka na kirki da kuma ɗorawa a kan ayyukan alkhairin daya bari a ƙasa. za ayi zaɓe sahihi ba tare da kuɗi ba kuma babu batun siyan kuri'a a hannun jama'a.
Muna da isassun kuɗi amma baza mu fito dasu ba sai bayan zaɓe. ~ Emefiele
February 01, 2023
0
Muna da isassun kuɗi amma baza mu fito dasu ba sai bayan zaɓe. ~ Emefiele
Tags