Tana zargin su ne da laifukan da suka shafi É“arnata dukiya da halasta kuÉ—in haram na sama da naira biliyan uku.
A cewar EFCC, tuni Babbar Kotun Tarayya ta Abuja ƙarƙashin Mai shari'ah Obiora Egwuatu ta ba da umarnin tsare ɗan ɗan'uwan gwamnan mai suna Ali Bello a gidan yari.
Hukumar ta ce mutanen da ta gurfanar É—in su ne Abba Adauda da Yakubu Siyaka Adabenege da Iyada Sadat da kuma Rashida Bello wadda EFCC ta ce tana neman ta ruwa a jallo.