Mutumin da bai taɓa cin zaɓe da kansa ba sai da akai Maja ~ Ganduje
February 17, 2023
0
Sau nawa Buhari yai takara bai ci ba sai da aka taimaka masa akai maja sannan ya samu ya shiga aka haɗa kai yaci zaben sa. Duk da wannan abu da mukai masa har yanzu cin dunduniyar mu yake yana ta karya duk wata kafa da zamu bi don cin zaɓe. Buhari bai da alƙawari shi yasa muma muka kai shi ƙara kotu kuma muna nan muna dakon shari'a muji abunda shari'a zata ce a kansa. Idan har ba zai goyi bayan mu ba to muma baza mu gaji da shari'a dashi ba, zamu cigaba da kai ƙara har sai munga abunda ya turewa buzu naɗi.
Tags