Hon. Mus'ab dai matashi ne É—an gwagwarmaya mai son ganin canji a cikin al'umma musamman tsakanin matasa masu tasowa irin sa.
Ya bayyana dalilan sa na sauya sheka
''Engr Abdullahi yusif Da'awah bashi da manufa mai kyau idan ya samu mulki kuma babu wani tanadi da yaiwa matasa idan ya É—are kujerar mulki, wannan shi yasa nabarshi shine kuma babban dalilina
Shi kuwa
Engr sagir ibrahim Koki mai taimakon Al'umma ne musamman matasa iri na tun kafin ya Sami dama shi yasa zan koma tafiyar gidansa ta jam'iyar NNPP A KANO MUNICIPAL A 2023 kuma inshaAllah mu za muyi nasara.