A gefe guda kuma wasu masu sana'ar P.O.S na amfani da damarsu wajen tsawwalawa al'umma
Inda idan mutum yazo neman sucire musu kudi sai suce sunkara farashin kudin dasuke karba idan zasubaka 1000 sai kabasu naira 100 mai makon naira 50.
Wani mai sana'ar P.O.S yace arana yana samun sama da 80000 natsagwaran riba kawai
Sai dai kuma malamai sunata fadakar da masu sana'ar cirar kudi ta P.O.S wajen gujewa karbar riba.