Home Labaran Kasa. Sabon CP na Kano Muhammad Yakubu yakama aiki a yau ~ Shafin Raihana. Sabon CP na Kano Muhammad Yakubu yakama aiki a yau ~ Shafin Raihana. Author - Jamilu Lawan Yakasai February 22, 2023 0 Sabon Kwamishanan yansanda yafara aiki a wannan rana hakan nazuwane bayan sauyin wajen aiki da akayiwa tsohon kwamishinan yansandan Kano CP Mamman Dauda a jiya litinin.Toni da Sabon kwamishinan na yansanda mai suna Muhammad Yakubu yakama aiki a wannan rana ta talata 21-ga watan fabraibun 2023. Inda yarage kwanaki hudu ayi babban zabe na shugaban kasa a fadin najeriya. Tags Labaran Kasa. Facebook Twitter Whatsapp Newer Older