Shugaba Buhari ya saauka a Daura domin yin zaɓe. Shafin Raihana
Author -
Jamilu Lawan Yakasai
February 24, 2023
0
Yadda shugaban ƙasar Nigeria, Muhammadu
Buhari, ya isa mahaifarsa ta Daura dake jihar Katsina, domin gudanar da zaɓen shugaban ƙasa da na yan majalisar tarayya, wanda za'a gudanar a ranar Asabar 25 ga watan Fabrairu, 2023.