Shugaban kasa Muhammad Buhari ya halarci rufe yakin neman zaben, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, a filin wasa na Teslim Balogun da ke jihar Lagas.
Karo na biyu kenan Tinubu na gudanar da yakin neman zabensa a jihar Legas.