dangane da halin da matsin da suka shiga sakamakon wasu daga cikin
manufofin da gwamnatinsa ke aiwatarwa.
Inda yace gwamnatinshi batayi hakan bane domin muzgunawa ba sai don yin gyara.
Hakan nazuwane cikin wani sako da shugaba buhari yakewa yan najeriya dangane da baton zabe