Fusatattun matasan sun farmawa tawagar dan takarar gwamnan Kano inuwar jam'iyyar ADP Malam Sha'aban Ibrahim Sharada.
Lamarin yafaru a wannan rana ta laraba a unguwar mandawari
Rahotanni suntabbatar da cewar wani rikicin siyayasane ya6arke a unguwar ta mandawari sabontiti dake yankin karamar hukumar birni da kewaye.