Darajar nera dai ta ƙaru ne biyo bayan wahala da take yi a kasuwa da gidajen mutane , yanzu haka tafi SEPA daraja a kasuwa kuma da yiwuwar a zabtare farashin kayayyakin masarufi a kasuwanni saboda buƙatar takardun kuɗi da ake agari, sannan dayan waɗanda suka ɓoye kayayyakin masarufi suma suna da niyyar fito dasu domin karɓar kuɗin daza suyi amfani dasu wajen aiwatar da rayuwar yau da gobe.
Yanzu haka darajar nera ta ƙaru da kaso 60% cikin ɗari.
February 01, 2023
2
Yanzu haka an samu darajar nera ta ƙaru a kasuwar canji da sauran guraren kasuwanci.
Tags