haka Gwamnonin sun hakarci kotun domin saurarar ƙarar da suka kai ka batun canjin kuɗi da tsawaita karɓar tsoffin kuɗi a najeriya.
Gwamnonin Kaduna da Kogi, Malam Nasiru El-Rufai da Yahaya Bello, sun halarci zaman kotun koli, domin yanke hukunci akan shari'ar da suka kai karar gwamnatin tarayya bisa canjin fasalin kuÉ—aÉ—en Naira (N1000, N500, N200).