Yanzu - Yanzu Buhari ya tsawaita kwanaki zuwa......kwanaki 60
Bayan dogon jawabin da shugaba Muhammadu Buhari yayi y abayyana ƴan najeriya a matsayin masu gajen haƙuri bisa lamarin dake faruwa a kasar inda yace da sunyi haƙuri da an samu canji mafi kyau da kuma yanayin da zasuyi dariya nan gaba. Muna fatan zaɓen da za ayi mai zuwa baza ayi domin kuɗi ko wani abun duniya ba domin shine matakin kai ƙasa ga hallaka na farko da ake takawa yayin gudanar da mulki a najeriya.