Kasancewar ana ta kalankuwa da al'umma an kasa tsaida matsaya a kan karɓar kuɗi ko dena karbar tsohon kuɗi yasa suka ga daceqar dena karɓar tsaffin kuɗi inda a nashi ɓangaren gwamnan jihar kano yaga rashin dacewar hakan domjn mutane ka iya shiga cikin bala'i da musiba muddin aka dena karɓar tsohon kuɗi.
Yanzu-Yanzu Ganduje ya rufe welcare.
February 12, 2023
0
Ganduje ya sanar da rufe welcare jim kaɗan bayan samun labarin ƙin ƙarbar tsohon kuɗi.
Tags