Saboda haka ta faru ta ƙare: kotu ta raba auren 'yar gidan Ganduje da Mijinta
Kotun shari'ar musulunci dake filin Hockey a jihar Kano, ta raba Auren Asiya Balaraba Abdullahi Umar Ganduje bisa Kul'i na ta mayarwa da Mijinta Inuwa sadakinsa na Naira dubu hamsin.