Wannan dai ba sabon abu bane mutum ya kashe kansa saboda matsananciyar rayuwa da yake fama dashi, kuma gashi babu abun yi, amma wannan karon an samu canjin yanayin da ma'aikata ma suke kashe kawunan su mun so jin ta bakin sa amma izuwa yanzu baya iya cewa komai sai dai zagi da ashariya.
Nan gaba zamu kawo muku cikakken rahoton.