Yazo Kano neman Daligate amma muka hana shi ~ Ganduje
Ganduje ya bayyana yadda ta kasancw tsakanin su da shugaban kasa Muhammadu Buhari inda suka tattauna a kan yiwuwar dakatar da canza tsarin karɓar sabbin kudi da babban bankin ƙasa yayi.
Haka ya bayyana cewa Emefiele ya taɓa yin takara da TINIBU a kakar zaɓen bana inda ya kada shi tun a zaɓen firamere kuma ya alakanta wannan tsarin da yiwa takarar Tinibu kutse da maƙarƙashiya inda a ƙarshe yace muddin Buhari bai duba koken su na tsawaita wannan lamari ba, to fa suma suna da nasu tsarin da zasuyi,