Ya bayyana hakan ne yayin gabatar da taron manema labarai kan zaɓen gwamnoni dana ƴan majalisun jihohi da yake ƙaratowa wanda aka gudanar ƙarƙashin inuwar ƙungiyoyi masu xaman kansu ta areqacin najeriya ciki har da babban birnin tarayya Abuja. Amb. Waiya yace indai za'a dunga bada belin irin su Alasan Ado Doguwa to babu ta yadda za'ayi a kawo ƙarshen dabar siyasa a ƙasa, saboda gaka za suti duk mai yiwuwa domin ganin sun ƙwatowa waɗanda aka zalunta a yayin gabatar da wancan lamari da Alasan Ado Doguwa yayi kamar yadda ake zargi. Ya kuma ce hakan illa ne ga dimokaraɗiyya irin wadda aka sani kuma kundin tsarin mulkin ƙasa na najeriya ke ɗauke dashi.
Alasan Ado Doguwa baici banza ba ~ Amb. Ibrahim Waiya.
March 06, 2023
0
''Zamu bi duk wani mataki daya kamata domin ganin an hukunta duk wanda yake da hannu wajen sakin Alasan Ado Doguwa daga hukuncin da aka yanke masa na zaman kurkuku kafin a cigaba da sauraron ƙarar sa a babbar kotun ƙasa'' cewar Amb. Ibrahim Waiya.
Tags