Masu hasashe suka ce addini ya taka rawar gaske yayin kaɗa kuri'ub xaɓe a jihar ta taraba, domin kowa na son nashi ya zama shine a gaba kuma shine wanda ya lashe zaɓe.
An bayyana Agbu Kefas matsayin gwamnan Taraba na jam'iyyar PDP ~ Raihana
March 21, 2023
0
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC reshen jihar Taraba ta bayyana Agbu Kefas na Jamiyyar PDP a matsayin zababben Gwamnan Jihar da kuriu 257,926.
Tags