Majiyar Jaridar Raihana ta tuntuɓi yadda abun yake '' Lamarain ya faru ne bayan da rahoton sirri ya ƙarasa kunnen abokan adawa wato ƴaƴan jam'iyyar NNPP inda suka fusata tare da karɓar waɗannan kayayyaki don ƙonawa a bainar jama'a, haka kuwa akayi domin sun karɓi atamfunan kuma an ƙona su a gaban al'ummar mazaɓar babban giji dake ƙaramar hukumar ta Tarauni.
An Ƙona atamfuna da APC ta raba a Tarauni ~ Shafin Raihana
March 18, 2023
0
Tags