Home Rahoton cikin gida. Ƴansanda sun kama Ali Madakin Gini ~ Shafin Raihana Ƴansanda sun kama Ali Madakin Gini ~ Shafin Raihana Author - Bashir A Bashir March 01, 2023 0 Ƴansanda sun kama sabon zaɓaɓɓen Ɗanmajalisa ma wajiltar ƙaramar hukumar Dala Hon. Ali Madakin Gini.Ƴansandan sun kama shi ne bisa zargin fito da bindiga a fili a kuma bainar jama'a wanda hakan ya saɓawa doka. Ƙarin bayani na nan tafe. Tags Rahoton cikin gida. Facebook Twitter Whatsapp Newer Older