Home Antsinci Jariri danyen haihuwa a unguwar tukuntawa Antsinci Jariri danyen haihuwa a unguwar tukuntawa Author - Jamilu Lawan Yakasai March 24, 2023 0 Da yammacin wannan rana ta juma'ane aka tsinci jariri danyen haihuwa sai dai har izuwa wannan lokaci ba'asan wanda yajefar da jaririnba,Zuwa yanzu dai antsananta binciken kan yadda aka yarda jaririn wanda wasu kecewar watakila ansameshine batare da aure ba.Lamarin ya aukune a unguwar tukuntawa kan titin zuwa gidan zoo dake cikin garin kano Facebook Twitter Whatsapp Newer Older