Lamarin dai ya afku ne bayan da aka sanar da cewa Engr. Abba Kabir Yusuf yaci zaɓe a jihar kano inda aka samu wasu matsa da aka gani a wani faifan bidiyo suna nuna murnar su ga wannan lamari kuma wasun su suna fatfasa kayan dake cikin ofishin sa na rera waƙoƙi sannan aka nuno wasu a wajen gidan sa suna banka masa wuta. Sunyi hakan ne don huce fushin su na baya daya dunga musu waƙa yana musu xamba yana zagin jagororin su.
Anyi min asarar sama da miliyan 800 ~ Rarara.
March 22, 2023
0
''Anyi min asarar sama da nera miliyan É—ari takwas 800,000,000'' inji shahararran mawakin Æ´an siysa Dauda Kahutu Rarara
Tags