Duk mazaunin kano yasan yadda ake mulki da iyalai a jihar kano musamman a tsarin mulkin dimokaradiyya wanda yin hakan suna ganin dai-dai ne kuma wata alfarma ce ta musamman da Æ´aÆ´a ke samu. sai dai hakan yakan jawo cece kuce musamman idan suna juya gwamnati yadda suka ga dama kuma suna yin abunda suke so wanda hakan ke baiwa abokan adawa damar sukar lamirin gwamnati tare da É—ora musu alhakin rashin tsari a siyasa. Shi yasa wasu gwamnonin suke ganin cewa ba dai-dai bane gwamna ya shigo da iyalan sa cikin gwamnati domin basu aka zaba ba.
Babu Gwagwgwo a harkar mulkin mu ~ Abba Kabir Yusuf
March 29, 2023
0
Ba zan saka iyalaina ta kowace hanya a sha'anin mulki ba, inji zababben gwamnan jihar kano mai jiran gado Engr. Abba Kabir Yusuf.
Tags