"Garƙame Alhassan Ado Doguwa yayi ƙyau, amma ba za mu yabi ƴan sanda da lauyoyin gwamnati da alƙalai ba tukuna har sai mun ga an hukunta shi."
"Kuma mataki na farko shine kada a bada shi beli. Dalili kuwa doka ta hana bada belin wanda ake tuhuma da kisa. Idan muka ga an bada belin Doguwa, to mun san cewa ba da gaske ake yi ba."
inji Barista Bulama Bukarti