Bayan da kuto tasanyata shara babban asibitin kwararru na Murtala Muhammad dake nan Kano.
Sai dai anhangi murja na shararta cikin farinciki da annushawa.
A jiya murja tace ita yanzu bata da wani shafi a kafar tiktok kuma ita burinta shine Allah yafito mata da miji tayi aure tahuta