Tunda fari dai Kotun ɗaukaka ƙara ta tabbatar da sanatan a matsayin halastaccen wanda yaci zaɓen amma hukumar inec ta ɗaukaka ƙara inda take iƙirarin cewa lokaci ya ƙure a dokar ta amma izuwa yanzu kamar yadda kotu ta biyu ta tabbatar haka itama ta uku wato kotun Allah ya isa ta kuma tabbatar da cewa Hanga shine wanda ya lashe zaɓen kasancewar Shekarau ya danar da cewa ya fita kuma baya cikin jam'iyyar.
Kotun ɗaukaka ƙara tatabbatar da Sen. Rufa'i Hanga a matsayin halastaccen Ɗantakara ~ Shafin Raihana
March 10, 2023
0
Kotun ƙoli ta tabbatar da Sanata Rufa'i a matsayin wanda ya lashe zaɓen Sanata a kano ta tsakiya ƙarƙashin tutar jam'iyyar NNPP mai alamar kayan marmari.
Tags