Indai a sona ne ku zabi Abba Gida-Gida a Kano a matsayin gwamnan jihar kano.
Sheikh Yahaya Jingir yace shi babu wanda zai zaɓa a kano face a matsayin gwamnan jihar kano face Abba Gida-Gida, ya faɗi hakan ne yayin gabatar da huɗubar sa a masallaci a ranar juma'ar nan. ''Ni dai Abba Gida-Gida zan zaɓa a matsayin gwamnan jihar kano domin babu wanda ya kaishi cancanta ina kuma kira da duk wanda mai goyon bayan na daya zaɓi jam'iyyar NNPP mai alamar kayan marmari a Kano''.